Dan wake da latas

Source : Na Kwaba Garin Dan Wake Tare Da Ruwa Dama Garin An Hadashi Da Kuka Da Kanwa A Haka Ake Sayardashi Sai Na Dora Ruwa A Tukunya Bayan Sun Dauko Tafasa Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 8, 2026

Step:

  1. Na kwaba garin Dan wake tare da ruwa, dama garin an hadashi da kuka da kanwa a haka ake sayardashi. Sai na Dora ruwa a tukunya bayan sun dauko tafasa sai na Fara jefa Dan wake da cokali Kuma anayi da hanu. Idan ya dahu zai taso sama said qara Mai yan mintoci ki tsame ki zuba acikin ruwa marar zafi. Idan an tashi ci sai a diba asa Mai, yaji, da latas da tumatir da albasa. Aci dadi lhy.

    Dan wake da latasmatakin girki1 hoto Dan wake da latasmatakin girki1 hoto Dan wake da latasmatakin girki1 hoto
  2. Garin Dadi.......

    Dan wake da latasmatakin girki2 hoto
  3. Hmmmmmm

    Dan wake da latasmatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Garin danwake
  2. Ruwa
  3. Latas da tumatir
  4. Albasa da yaji
  5. Soyayyen mai

Related Recipes

Eggless doughnuts

Eggless doughnuts

Doughnut in croissant shape

Doughnut in croissant shape

Qosan fulawa

Qosan fulawa

Potato salad

Potato salad

Exotic drink

Exotic drink

Suprise spaghetti

Suprise spaghetti

Bread cone

Bread cone

Toaster shaped Eba

Toaster shaped Eba