Fish rolls II

Source : Ki Hada Ingredients Din Sai A Kwaba Flour A Ajiye Gefe Ki Wanke Kifi Saiki Soyashi Sama Sama Da Gishiri Sannan Ki Bare Ki Cire Kaya Saiki Daka A Turmi ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 31, 2026

Step:

  1. Ki hada ingredients din sai a kwaba flour a ajiye gefe.

  2. Ki wanke kifi saiki soyashi sama sama da gishiri sannan ki bare ki cire kaya. Saiki daka a turmi.

  3. Ki zuba mai a pan kadan saiki saka albasa, ginger, garlic ki soya sama sama saiki zuba ataruhu, maggi, kifi da curry ki kara soyasu sama sama (karki bari ruwan jikinshi ya kone).

  4. Ki raba dough dinki kanana saiki na daukan daya bayan daya kina murzawa kina zuba filling's din, sai ki nadeshi ki saka flour ki like bakin saiki saka folk ki like gefen.

  5. Saiki soyashi a mai.


Ingredients

  1. 3 cups of flour
  2. 2 tbsp of sugar
  3. Pinch of salt
  4. 1 tbsp of baking powder
  5. 2 tbp of oil
  6. Fresh fish
  7. Scotch bonnet
  8. Maggi
  9. Salt
  10. Onion
  11. Spring onion
  12. Oil for frying

Related Recipes

Chicken Curry

Chicken Curry

Alawar madara

Alawar madara

Bread toast

Bread toast

Blood Sugar Lowering Keto Breakfast

Blood Sugar Lowering Keto Breakfast

Date Horchata  Chawal ke pani ka drink

Date Horchata Chawal ke pani ka drink

Doughnuts

Doughnuts

Air Fried Doughnuts

Air Fried Doughnuts

Daily Detox with Probiotics by Jack 5trange Kitchen Alchemist

Daily Detox with Probiotics by Jack 5trange Kitchen Alchemist