Source : Ki Hada Duka Ingredients Dinki A Bowl Saiiki Zuba Warm Water Ki Kwaba Sosai Kiyita Kneading Dough Dinki For 30 To 40mins Saiki Rarraba Dough Kanana Sa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : March 10, 2026
Step:
Ki hada duka ingredients dinki a bowl saiiki zuba warm water ki kwaba sosai. Kiyita kneading dough dinki for 30 to 40mins.
Saiki rarraba dough kanana, saikina daukan daya bayan daya kina molding harki gama.
Ki sasu akan parchment paper don su tashi. Amma karyayi over raising bcos idan yayi ba lallai ne ya baki good result ba.
Idan ya tashi saiki soya cikin Mai amma bamai zafi sosai ba.