Source : Ki Zuba Sugar Da Butter A Bowl Saikiyi Mixing Ki Fasa Egg Saiki Zuba Ciki Ki Kara Mixing Ki Kawo Flour Da Baking Powder Ki Zuba Saiki Juya Sosai Zakig...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : March 1, 2026
Step:
Ki zuba sugar da butter a bowl saikiyi mixing, Ki fasa egg saiki zuba ciki ki kara mixing ki kawo flour da baking powder ki zuba saiki juya sosai. Zakiga yayi kauri sosai.
Ki dauko coconut milk da milk ki hadesu wuri daya saiki na zubawa kadan kadan kina juyawa har ya kare saiki zuba flavour.
Ki dauko paper ki zuba batter dinki saiki zuba coconut flakes akai kiyi baking for 15mins.