Alala

Source : Ki Surface Wake Ki Wanke Sosai Ki Jiqa Ko Na Minti 10 Ne Sai Kisa Gyararen Tattasai Da Tarugu A Ciki Kiss Albasa Da Tafarnuwa Sai A Niqo Idan An Niqo S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 22, 2026

Step:

  1. Ki surface wake ki wanke sosai ki jiqa ko na minti 10 ne Sai kisa gyararen tattasai da tarugu a ciki kiss albasa da tafarnuwa Sai a niqo. Idan an niqo Sai kisa Maggi, gishiri, lawashi, manja, mangyada, ruwan zahi kadan da kwai ki buga komai ya hade Sai. Sai ki shafama inda zakisa alalan Mai ki zuba yankakken tumatir da lawashi Sai kisa kullun alalan.

    Alalamatakin girki1 hoto Alalamatakin girki1 hoto Alalamatakin girki1 hoto
  2. Sai ki turara, idan ya dahi ki sauke Sai ci. Kina iya ci da Mai da yaji ko da Miya ta musamman.

    Alalamatakin girki2 hoto Alalamatakin girki2 hoto Alalamatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Wake
  2. Tattasai da tarugu
  3. tafarnuwa Albasa da
  4. Tumatir da lawashi
  5. Kwai
  6. Gishiri da maggi
  7. Manja da mangyada

Related Recipes

Cookies

Cookies

Chicken shawarma

Chicken shawarma

Yam egg sauce

Yam egg sauce

Classy tamarind juice

Classy tamarind juice

Watermelon and ginger juice

Watermelon and ginger juice

Milk bread

Milk bread

Chicken Biryani

Chicken Biryani

Salad

Salad