Source : Ki Zuba Mai A Tukunya Dake Kan With Idan Yayi Zafi Ki Zuba Kayan Miya Ki Soyaki Zuba Curry Dandano Da Gishiri Sai Ki Zuba Kifin Da Kika Riga Kika Wanke ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by _aisuph
at : February 13, 2026
Step:
Ki zuba Mai a tukunya dake kan with,idan yayi zafi ki zuba kayan Miya ki soya
Ki zuba Curry,dandano da gishiri,sai ki zuba kifin da kika Riga kika wanke da ruwan zafi da gishiri
Bayan Nan ki zuba ruwa ki jira har su tafasa,idan sun tafsa ki zuba Talia ki rufe ya fara dafuwa
Ki zuba Kara's da kika Riga kin yanka Kafin ruwan cikin taliyar ya tsane