Source : Zaki Wanke Gayen Zobo Ki Ki Zuba Duka Kaya Kamshi Aciki Ki Dora A Wuta Ya Tafasabayan Ya Nuna Kibarshi Ya Huce Seki Tace Kisa Sugar Da Vanilla Extractki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Maman Jaafar( Khairan )
at : February 7, 2026
Step:
Zaki wanke gayen zobo ki ki zuba duka kaya kamshi aciki ki dora a wuta ya tafasa
Bayan ya nuna kibarshi ya huce seki tace kisa sugar da vanilla extract
Kisa a fridge yayi sanyi ko kuma kisa kankara kiyi garnish da mint leave and cucumber