Source : Ki Surfa Wake Saiki Wanke Ki Zuba Tattasai Ataruhu Da Albasa A Nika Yay Laushibayan An Nika Saiki Zuba Maggi Salt Manja Farin Mai Alayyahu Boiled ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : February 9, 2026
Step:
Ki surfa wake saiki wanke ki zuba tattasai, ataruhu da albasa a nika yay laushi
Bayan an nika saiki zuba Maggi, salt, manja, farin mai, alayyahu, boiled eggs, spring onions da ruwan zafi. Saiki juya ki kula a Leda.
Ki daura ruwa a wuta yay zafi saiki zuba kullun alalen ki rufe su dahu 30 to 40mins.
Important tips: zuba manja da farin mai a alale yana sakata tayi laushi sosai. Zuba ma kullun alalen ruwan zafi kuma yana sakata ta hade jikinta.