Dan sululu

Source : Da Farko Za A Samu Tsaftatacen Roba A Zuba Garin Alabo Sai A Kawo Ruwa A Kwaba Da Dan Tauri Bayan An Kwaba Sai A Gutsiri Dan Kadan Ana Mulmulawa Kaman K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 5, 2026

Step:

  1. Da farko za'a samu tsaftatacen roba a zuba garin alabo sai a kawo ruwa a kwaba da dan tauri bayan an kwaba sai a gutsiri dan kadan ana mulmulawa kaman kwallo

  2. Sai asa ruwa a wuta bayan ya tafasa sai a zuba Dan sululu sai a rufe a barshi ya dahu, bayan ya dahu sai a tsame a ruwa, Shikenan angama sai a saka a plate azuba soyayyan manja, Maggi, albasa, da yaji aci dadi lfy


Ingredients

  1. Garin alabo
  2. Ruwa

Related Recipes

Rice Beans with fish stew

Rice Beans with fish stew

Potato noodles croquettes

Potato noodles croquettes

Sunshine Sugar cookies with Orange frosting Yule

Sunshine Sugar cookies with Orange frosting Yule

Air Fried Mummies

Air Fried Mummies

Butter cookies

Butter cookies

Roasted Tomato Soup

Roasted Tomato Soup

Miso Soup

Miso Soup

Awara da kwai

Awara da kwai