Source : Da Farko Zaki Tafasa Alayaho Ki Ki Tsaneshisekiyi Blending Kaya Miyarki Ki Dora Oil Kisa Chopped Onion Seki Zuba Blending Kaya Miyarkiki Barshi Ya Nuna ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Maman Jaafar( Khairan )
at : January 26, 2026
Step:
Da farko zaki tafasa alayaho ki ki tsaneshi
Sekiyi blending kaya miyarki ki dora oil kisa chopped onion seki zuba blending kaya miyarki
Ki barshi ya nuna har ya tsane ruwa jikinsa duka zakigan oil ya fara fitowa kansa seki maggi crayfish seasoning, spices,
After some minutes sekisa nama,shaki, Ganda,Kifi,hanta
Kisa alayaho ki barshi ya nuna for some minutes seki zuba chopped onion akansa seki sawke