Kunun Zaqi

Source : Ki Wanke Gero Ki Jiqa Ya Kwana Idan Gari Ya Waye Ki Wanke Kisa Citta Dankali Yaji Kanumfari Da Kimba Sai Ki Kai A Markada Miki Idan An Markada Sai Ki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 22, 2026

Step:

  1. Ki wanke gero ki jiqa ya kwana idan gari ya waye ki wanke kisa citta, dankali,yaji, kanumfari da kimba sai ki Kai a markada Miki. Idan an markada sai ki zuba ruwa ki tace da abin Tata, sai ki aje har ya kwanta.

    Kunun Zaqimatakin girki1 hoto
  2. Bayan ya kwanta ruwa ya taso sama sai ki tsiyaye ruwan ki taba gasarar 2; kashin farko ki tafasa ruwan zafi ki dama kunu, ki aje kunun sai ya huce Babu zahi ko kadan, dayan Kuma ki sa mishi ruwa ki motse sai ki hadesu tare da wancan hutaccen kunun kisa sugar kisa flavor ki motse sai kisa a na'ura Mai sanyaya Abu yayi sanyi sai a Sha.

    Kunun Zaqimatakin girki2 hoto Kunun Zaqimatakin girki2 hoto Kunun Zaqimatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Gero
  2. Dankalin hausa
  3. Danyar citta
  4. Kanumfari
  5. Sukari
  6. Kimba da yaji
  7. Flavor

Related Recipes

Orange mojito mocktail

Orange mojito mocktail

Moi moi

Moi moi

Coconut milk candy

Coconut milk candy

Spicy Tofuawara

Spicy Tofuawara

Classic mojito cocktail

Classic mojito cocktail

Ginger juice

Ginger juice

Carrot juice

Carrot juice

Vegetable roll pie

Vegetable roll pie