Salad

Source : Ki Wanke Dankalin Saiki Dafashi Ya Nuna Saiki Wanke Salad Ki Yanka Sannan Kisa Gishiri Ki Wanke Ki Bare Saiki Yanka Dankali Ki Yanka Albasa Koren T...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 13, 2026

Step:

  1. Ki wanke dankalin saiki dafashi ya nuna. Saiki wanke salad ki yanka sannan kisa gishiri Ki wanke.

    Saladmatakin girki1 hoto Saladmatakin girki1 hoto Saladmatakin girki1 hoto
  2. Ki bare saiki yanka dankali, ki yanka albasa, koren tattasai, tumatir. Saikiyi zuba salad a bowl Ki kawo dankalin ma ki zuba tare da tumatir da sauran kayan.

    Saladmatakin girki2 hoto Saladmatakin girki2 hoto Saladmatakin girki2 hoto
  3. Saiki zuba Maggi da mai kadan ki juya.

    Saladmatakin girki3 hoto Saladmatakin girki3 hoto Saladmatakin girki3 hoto
  4. Zaki iyaci da kalolin abinci da yawa.

    Saladmatakin girki4 hoto Saladmatakin girki4 hoto Saladmatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Lettuce
  2. Tumatir
  3. Albasa
  4. Dankalin hausa
  5. Maggi
  6. Mai
  7. Koren tattasai
  8. Guntun tsire

Related Recipes

Slow Cooker Beef and Vegetables

Slow Cooker Beef and Vegetables

Creamy Chicken Pasta

Creamy Chicken Pasta

Asam or Steam fish in tamarind sauce

Asam or Steam fish in tamarind sauce

Peda - kesarcoffee and rose milk essence

Peda - kesarcoffee and rose milk essence

Spinach rice

Spinach rice

Breville Basic White Bread

Breville Basic White Bread

Stir fried spaghetti

Stir fried spaghetti