Source : Da Farko Za A Kawo Biredi Sai A Zuba Kwai Yankakken Tumatirsai A Dora Biredin A Saman Kwan Da Tumatirhaka Za Ayi Sau Biyusai Asa A Abin Gashin Biredi ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ayyah's Kitchen
at : January 9, 2026
Step:
Da farko za'a kawo biredi, sai a zuba kwai, yankakken tumatir
Sai a dora biredin a saman Kwan da tumatir
Haka za'ayi sau biyu
Sai asa a abin gashin biredi a gasa har ya gasu
Shikenan angama za'a iya ci da shayi
Ingredients
Biredi mai yanka yanka
Soyayyan kwai fasashshe
Tumatir
Related Recipes
Super Delicious Carrot-Cabbage Egg
Bruschetta
Perfect Pancake
Onion Bread
Cheesy Chicken Fritters
Masala Dosa | Plain Dosa | Set Dosa | All In One Batter | By Neetu Suresh