Soyayyen dankali da sauce din kifi

Source : Ki Fere Dankalin Saiki Wanke Ki Saka Mashi Salt Ki Soyashi A Mai Idan Yayi Saiki Kwashe Ki Jika Kifin Da Ruwa Saiki Wanke Ki Bare Kuma Ki Cire Kaya Ki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 15, 2025

Step:

  1. Ki fere dankalin saiki wanke ki saka mashi salt ki soyashi a mai, idan yayi saiki kwashe.

  2. Ki jika kifin da ruwa saiki wanke ki bare kuma ki cire kaya.

  3. Ki zuba mai a pan saiki saka albasa, ginger, garlic da salt ki soyasu sama sama saiki zuba blended kayan miya dasu maggi da curry ki juya saiki barshi ya soyu sama sama.

    Soyayyen dankali da sauce din kifi recipe step 3 photo Soyayyen dankali da sauce din kifi recipe step 3 photo Soyayyen dankali da sauce din kifi recipe step 3 photo
  4. Saiki zuba kifin ki juya sannan ki rufe ya dahu zuwa mintuna.

    Soyayyen dankali da sauce din kifi recipe step 4 photo Soyayyen dankali da sauce din kifi recipe step 4 photo Soyayyen dankali da sauce din kifi recipe step 4 photo
  5. Soyayyen dankali da sauce din kifi recipe step 5 photo Soyayyen dankali da sauce din kifi recipe step 5 photo

Ingredients

  1. Dankalin hausa
  2. Mai
  3. Salt
  4. Kifi banda
  5. Ataruhu
  6. Tattasai
  7. Albasa
  8. Mai
  9. Maggi
  10. Salt
  11. Citta
  12. Garlic
  13. Curry powder

Related Recipes

Tiger nut drink 3

Tiger nut drink 3

Cheese corn sandwich

Cheese corn sandwich

Octopus fry with sauted bean sprouts

Octopus fry with sauted bean sprouts

Blonde Brownies

Blonde Brownies

Chef salad

Chef salad

Tiffin

Tiffin

Bacon-wrapped jalapnos

Bacon-wrapped jalapnos