Source : Ki Kwaba Flour Salt Mai Da Ruwa Saiki Rabasu Kanana Ki Dauki Daya Bayan Ki Murza Saiki Dauki Daya Saiki Zuba Mai Kadan Da Flour Itama Kadan Ki Goga ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 28, 2025
Step:
Ki kwaba flour, salt, mai da ruwa saiki rabasu kanana.
Ki dauki daya bayan ki murza saiki dauki daya saiki zuba mai kadan da flour itama kadan ki goga ajikin saiki dauko wani ki kara daurawa akai kiyi same abinda kikayi a farko. Haka zakinayi harki gama, saiki murzasu duka
Saiki daura pan ya soma zafi saiki daura fulawan a pan din ki barshi a low wuta idan yayi saiki juya dayan side din. Zakiga yana dagowa da kanshi
Saiki rufeshi zuwa mintuna da towel saiki rarrabasu ki yanka saiki zuba fillings dinki ki nadeshi sannan ki shafa damanman flour saiki soya a wuta dai dai.
Ingredients
Flour Kofi biyu
Mai cokali biyu
Salt kadan
Sugar kadan
Kifi
Ataruhu
Albasa
Cabbage
Maggi
Spices
Related Recipes
Chatpata bhel
Lettuce salad
Fish stir fry sauce
Blonde Brownies
Fanke
Buttery shrimp scampi in a white wine sauce over angel hair pasta mycookbook