Source : Ki Soya Mai Da Albasa Sama Sama Saiki Zuba Blended Kayan Miyanki Salt Bay Leaves Da Maggi Ki Soyasu Saiki Zuba Ruwa Kifi Spices Ki Barshi Ya Tafaso ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 22, 2026
Step:
Ki soya mai da albasa sama sama saiki zuba blended kayan miyanki, salt, bay leaves da maggi ki soyasu saiki zuba ruwa, Kifi, spices ki barshi ya tafaso.
Saiki zuba couscous dinki ki barshi ya turara shikenan.