Kau kau(balla kobo)

Source : Ki Zuba Sugar A Pan Saikina Juyawa A Hankali Karki Cika Wuta Da Yawa Zakiga Yana Narkewa Kici Gaba Da Juyawa Har Sai Ya Koma Brown Kadan Saiki Zuba ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 20, 2025

Step:

  1. Ki zuba sugar a pan, saikina juyawa a hankali karki cika wuta da yawa. Zakiga yana narkewa.

    Kau kau(balla kobo)matakin girki1 hoto Kau kau(balla kobo)matakin girki1 hoto Kau kau(balla kobo)matakin girki1 hoto
  2. Kici gaba da juyawa har sai ya koma brown kadan saiki zuba gyadar kici gaba da juyawa har yayi.

    Kau kau(balla kobo)matakin girki2 hoto Kau kau(balla kobo)matakin girki2 hoto Kau kau(balla kobo)matakin girki2 hoto
  3. Saiki samu tray ki daura leda akaai ki goga mai kadan saiki juyeshi akai sannan ki fadadashi ki barshi yasha iska.

    Kau kau(balla kobo)matakin girki3 hoto Kau kau(balla kobo)matakin girki3 hoto Kau kau(balla kobo)matakin girki3 hoto
  4. Idan yasha iska saiki Babballashi.

    Kau kau(balla kobo)matakin girki4 hoto Kau kau(balla kobo)matakin girki4 hoto Kau kau(balla kobo)matakin girki4 hoto
  5. Note. Ni bana shan sugar sosai saiyasa nasa hakan, idan kinaso zaki iya saka yanda kikesonshi.


Ingredients

  1. Gyada kofi biyu
  2. 1 1/2 Sugar Kofi

Related Recipes

Khajur Barfi

Khajur Barfi

Salmon  Sweetcorn Fritters

Salmon Sweetcorn Fritters

Spicy crackers

Spicy crackers

Cinnamon lemon drink

Cinnamon lemon drink

Brownie mix

Brownie mix

Kenya Style Home made Biscuits

Kenya Style Home made Biscuits

Salad

Salad

Buttercream icing

Buttercream icing