Pineapple and hibiscus mocktail

Source : Ki Wanke Zobo Ki Zuba A Tukunya Saiki Zuba Citta Kanunfari Masoro Bawon Abarba Kimba Da Ruwa Ki Barsu Su Tafaso Zuwa Minti 10 Saiki Zuba Kanwa Sabod...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 20, 2026

Step:

  1. Ki wanke zobo ki zuba a tukunya saiki zuba citta, kanunfari, masoro, bawon abarba, kimba da ruwa ki barsu su tafaso zuwa minti 10 saiki zuba kanwa saboda tsami.

    Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki1 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki1 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki1 hoto
  2. Ki wanke cucumber saiki yanka kanana kiyi blending dinta saiki zuba cikin zobon ki juya saiki barshi yasha iska sannan ki tace.

    Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki2 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki2 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki2 hoto
  3. Kisa sugar, flavours da foster Clark's.

    Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki3 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki3 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki3 hoto
  4. Ki yanka abarba saikiyi blending dinta da ruwa ki tace juice dinta sannan ki daura a wuta ki zuba sugar ya tafaso sosai. Saiki saka a fridge yayi sanyi.

    Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki4 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki4 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki4 hoto
  5. Ga sauran hotunan

    Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki5 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki5 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki5 hoto
  6. Nan ga duk abinda muke bukata wurin hada wannan lemon.

    Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki6 hoto
  7. Ki fasa kankara saiki zuba a cup, ki kawo pineapple syrup ki zuba saiki zuba zobon akan lemon (amma akan kankaran ake zuba zobon cikin nutsuwa) idan ba haka ba zai hade.

    Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki7 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki7 hoto
  8. Asha dadi lpy.

    Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki8 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki8 hoto Pineapple and hibiscus mocktailmatakin girki8 hoto

Ingredients

  1. Hadin zobo
  2. Zobo Kofi uku
  3. Sugar Kofi biyu
  4. Citta cokali biyu
  5. Kanunfari
  6. Masoro
  7. Kimba
  8. Kanwa
  9. Foster Clark's 1(pineapple flavour)
  10. 1 1/2 Cucumber
  11. Bawon abarba
  12. Pineapple da strawberry flavours
  13. Hadin pineapple syrup
  14. 1/2 Abarba
  15. 1/2 Sugar
  16. Ruwa
  17. Hada lemu a kofi
  18. Cup
  19. Pineapple syrup
  20. Zobo
  21. Kankara
  22. Gora

Related Recipes

Puff pastry hot dogs with caramelized onions

Puff pastry hot dogs with caramelized onions

Hubbys Chinese fried rice

Hubbys Chinese fried rice

Peda - kesarcoffee and rose milk essence

Peda - kesarcoffee and rose milk essence

Poundo potato swallow with vegetable soup

Poundo potato swallow with vegetable soup

Instant Gozleme

Instant Gozleme

Local salad

Local salad

Zobo drink

Zobo drink