Source : Zaki Zuba Madaranki A Bowl Saiki Zuba Ruwa Karyakai 1cup Saiki Juya Ki Kawo Yeast Da 1tbsp Of Sugar Ki Zuba Saiki Juya Ki Barshi Kamar 10mins Saiki Fas...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 19, 2025
Step:
Zaki zuba madaranki a bowl saiki zuba ruwa karyakai 1cup saiki juya ki kawo yeast da 1tbsp of sugar ki zuba saiki juya ki barshi kamar 10mins.
Saiki fasa kwai 1 aciki, ki zuba sugar, gishiri, fulawa da filebo saiki kwaba ki kawo butter ki zuba saikiyi kneading dough din zuba 15mins.
Saiki murza ki kawo chocolate dinki ki zuba akai saikiyi rolling dinshi.
Ki yanka saiki shafa butter a pan sannan ki jerasu cikin pan din saiki rufe ki barshi ya tashi.
Saiki shafa ruwan kwai ki gasa a low heat 15 to 20mins.