Spaghetti jollof

Source : Kiyi Blending Kayan Miyanki Saiki Yanka Albasa Ki Zuba Mai A Tukunya Saiki Saka Albasa Ginger Garlic Bay Leaves Da Salt Ki Soya Sama Sama Saiki Zuba...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 17, 2025

Step:

  1. Kiyi blending kayan miyanki saiki yanka albasa. Ki zuba Mai a tukunya saiki saka albasa, ginger, garlic, bay leaves da salt ki soya sama sama saiki zuba kayan miya ki soya saiki zuba ruwa DA Maggi ki barsu su tafaso.

  2. Saiki zuba taliya ki barta ta nuna.


Ingredients

  1. Taliya
  2. Mai
  3. Maggi
  4. Ataruhu
  5. Tattasai
  6. Albasa
  7. Curry
  8. Thyme
  9. Bay leaves
  10. Ginger
  11. Garlic
  12. Salt

Related Recipes

Crock Pot Cinnamon Roll

Crock Pot Cinnamon Roll

Cheese Logs

Cheese Logs

Chicken Fire Wings

Chicken Fire Wings

Pj banana  vegetarian

Pj banana vegetarian

Faten soya da wake

Faten soya da wake

Kunun gyada

Kunun gyada

Easy homemade dinner rolls

Easy homemade dinner rolls

Halloween  jack o lantern sushi

Halloween jack o lantern sushi