Miyan ugu

Source : Ki Tafasa Namanki Da Maggi Salt Citta Albasa Bay Leaves Da Ruwa Kadan Idan Ya Kusa Saiki Zuba Pomo Su Karasa Nuna Tare Idan Yayi Saiki Zuba Kayan...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 18, 2026

Step:

  1. Ki tafasa namanki da Maggi, salt, citta, albasa, bay leaves da ruwa kadan. Idan ya kusa saiki zuba pomo su karasa nuna tare.

    Miyan ugumatakin girki1 hoto Miyan ugumatakin girki1 hoto Miyan ugumatakin girki1 hoto
  2. Idan yayi saiki zuba kayan miyanki da manja da cray fish ki barsu su tafaso sosai saiki jika Kifinki ki bare saiki zuba a miyan ki juya.

    Miyan ugumatakin girki2 hoto Miyan ugumatakin girki2 hoto Miyan ugumatakin girki2 hoto
  3. Ki barta ta kara dahuwa saiki saka onga da ganyen ugu da kika wanke ki barshi ya dahu zuwa 3mins.

    Miyan ugumatakin girki3 hoto Miyan ugumatakin girki3 hoto Miyan ugumatakin girki3 hoto
  4. Saiki zuba water leaves ki juya sannan ki barshi zuwa 2mins yayi.

    Miyan ugumatakin girki4 hoto Miyan ugumatakin girki4 hoto Miyan ugumatakin girki4 hoto
  5. Naci da tuwon shinkafa. Zaki iyaci da abinci kala Kala.

    Miyan ugumatakin girki5 hoto Miyan ugumatakin girki5 hoto Miyan ugumatakin girki5 hoto
  6. Miyan ugumatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. Ugu
  2. Water leaves
  3. Kifi banda
  4. Naman rago
  5. Pomo
  6. Cray fish
  7. Maggi
  8. Salt
  9. Onga
  10. 5 Tattasai
  11. 3 Shambo
  12. 5 Ataruhu manya
  13. 2 Tomatoes
  14. Manja
  15. 3 Albasa
  16. Ginger
  17. Bay leaves

Related Recipes

Chicken Kiev

Chicken Kiev

Hibiscus and orange mocktail

Hibiscus and orange mocktail

Chickpeas with Harissa

Chickpeas with Harissa

Skillet Rosemary Chicken

Skillet Rosemary Chicken

MALAI CAKE |LOCKDOWN SPECIAL|

MALAI CAKE |LOCKDOWN SPECIAL|

French Bread Pizza Sandwich

French Bread Pizza Sandwich

White rice and veggies

White rice and veggies

Mopu Tofu

Mopu Tofu