Source : Zaki Samu Bowl Naki Ki Saka Coffee Sugar Da Warm Water Kita Bugawa Da Whisker Har Sai Ya Zama Very Thicksai Ki Samu Cup Naki Ki Zuba Madara Da Qanqara S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Hadiza Suleiman
at : April 22, 2026
Step:
Zaki samu bowl naki ki saka coffee,sugar da warm water kita bugawa da whisker,har sai ya zama very thick
Sai ki samu cup naki ki zuba madara da qanqara sai ki dauko kwabin coffee din ki kisa a akai. Noted saki iya jiqa madarar gari ki kwaba da ita.