Source : Ki Tafasa Namanki Da Maggi Salt Albasa Ginger Bay Leaves Yayi Laushi Kuma Ruwan Ya Kusan Shanyewa Dan Naman Yayi Zaki Saiki Soyashi Sama Sama Ki Soy...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 13, 2025
Step:
Ki tafasa namanki da Maggi, salt, albasa, ginger, bay leaves yayi laushi kuma ruwan ya kusan shanyewa dan naman yayi zaki saiki soyashi sama sama.
Ki soya albasa da mai kadan saiki zuba garlic kina juyawa saiki zuba ataruhu, maggi, curry, da thyme ki juya saiki zuba ruwa kadan ki barshi tafaso.
Saiki zuba naman da black pepper ki juya saiki rage wutan ki rufe dan yayi laushi.