Source : Ga Kayan Marmari Da Mukeda Bukatazaki Yanka Kankana Kanana Ki Juye A Blender Ki Yanka Lemo Ki Matse Ruwan Aciki Tare Da Lemon Tsami Saiki Zuba Ruwa Ki M...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : November 12, 2025
Step:
Ga kayan marmari da mukeda bukata
Zaki yanka kankana kanana ki juye a blender ki yanka lemo ki matse ruwan aciki tare da lemon tsami saiki zuba ruwa ki markada har sai yayi laushi
Saiki tace kisa sukari ki juya kisa a fridge yayi sanyi