Source : Ki Hada Duka Ingredients Dinki Saiki Kwaba Kiyi Kneading Dough Din Zuwa 30mins Kinayin Kneading Din Zakiga Ya Fara Tashi Saiki Rarraba Dough Din Kina ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 11, 2025
Step:
Ki hada duka ingredients dinki saiki kwaba. Kiyi kneading dough din zuwa 30mins. Kinayin kneading din zakiga ya fara tashi saiki rarraba dough din kina daukan daya bayan daya kina mulmulawa harki gama.
Saiki daura akan parchment paper (nikam nasa normal paper ne cos na nemi parchment paper din ban samu ba) amma bai bani yanda nikeso ba.
Saiki shafa butter akansu dan kar su tsage ki barshi ya tashi saiki soya a mai amma ba Mai zafi sosai ba. Suyan doughnuts bayason cika wuta.