Pateera

Source : Da Farko Ki Zuba Flawar Ki A Roba Sai Ki Zuba Gishiri Dandano Kayan Kanshi Da Baking Powder Ki Juya Sannan Ki Jajjaga Tarugu Ki Yanka Albasa Kanana Ki Z...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 10, 2025

Step:

  1. Da farko ki zuba flawar ki a roba sai ki zuba gishiri dandano,kayan kanshi da baking powder ki juya.sannan ki jajjaga tarugu ki yanka albasa kanana ki zuba ki juya.

  2. Sai ki zuba mai ki juya sannan ki rika zuba ruwan kadan kadan kina kwabawa.kar yayi tauri sosai kuma kar yayi ruwa. Sai ki rufe ki bashi minti goma.

  3. Bayan minti goma sai ki rika gutsiran kadan ki fadada shi da rolling pin sai ki sa kofi ko cutter ki fitar da shape don ya baki round sai ki soya a mai.Amma kar ki cika wuta,idan yayi ja sai ki kwashe.Ana iya ci da sauce ko sauce din dankali.


Ingredients

  1. 2 Flawa kofi
  2. chokali Baking powder karamin
  3. chokali Gishiri rabin karamin
  4. 2 Tarugu guda
  5. Albasa karama
  6. 1 Dandano guda
  7. Mai babban chokali 2
  8. Kayan kanshi
  9. Ruwa dai dai bukata
  10. Mai na suya

Related Recipes

Beautiful flower cookies

Beautiful flower cookies

Miyar ganye vegetable soup

Miyar ganye vegetable soup

Healthy sugar free Granola

Healthy sugar free Granola

Toasted sandwich

Toasted sandwich

Cream of spinach soup

Cream of spinach soup

Dahuwar indomie a saukake

Dahuwar indomie a saukake

Tandoori chicken toffees

Tandoori chicken toffees

Carrot drink

Carrot drink