Alkubus

Source : Ga Abubuwan Da Muke Bukatazaki Tankade Filawa Ki Zuba A Roba Me Zurfi Ki Zuba Yeast Da Sukari Da Gishiri Ki Juya Sosai Saiki Zuba Ruwan Dumi Ki Kwaba Am...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 7, 2025

Step:

  1. Ga abubuwan da muke bukata

    Alkubusmatakin girki1 hoto
  2. Zaki tankade filawa ki zuba a roba me zurfi ki zuba yeast da sukari da gishiri ki juya sosai saiki zuba ruwan dumi ki kwaba Amma kwabin me tauri zakiyi saiki kawo murfi ki rufe ki barshi a rana ko waje me dumi yayi awa daya har sai ya tashi

    Alkubusmatakin girki2 hoto Alkubusmatakin girki2 hoto Alkubusmatakin girki2 hoto
  3. Bayan ya tashi saiki shafa mai a abinda zaki zuba kwabin alkubus din ki zuba kwabin kadan kadan karki cika

    Alkubusmatakin girki3 hoto Alkubusmatakin girki3 hoto Alkubusmatakin girki3 hoto
  4. Saiki barbada ridi a sama saiki turara tsawon awa daya shikenan saiki sauke

    Alkubusmatakin girki4 hoto Alkubusmatakin girki4 hoto Alkubusmatakin girki4 hoto
  5. Alhmdulillah zaki iya ci da miyar taushe

    Alkubusmatakin girki5 hoto Alkubusmatakin girki5 hoto Alkubusmatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. 3 kofi filawa
  2. 1 cokali yeast
  3. 1 cokali gishiriri
  4. karamin cokali 1
  5. Ruwan dumi
  6. Ridi

Related Recipes

Jalapeno Popper Tater Tot Casserole

Jalapeno Popper Tater Tot Casserole

Olive cream Vegan

Olive cream Vegan

Air Fried Mummies

Air Fried Mummies

No Bake Cracker Cheese Layer Cake

No Bake Cracker Cheese Layer Cake

Sour Patch kid cookies

Sour Patch kid cookies

Easy Garlic Herb and Cheese Breadsticks

Easy Garlic Herb and Cheese Breadsticks

Lobster Fried Rice

Lobster Fried Rice

Coffee Ice cream

Coffee Ice cream