Source : Ki Kwaba Flour And Water Ki Mulmula Sai Kisa A Ruwa Kaman Dan Wake Ki Barshi Ya Tafasa Na Minti 20 Sai Kisa Manja Kiyi Garnishing Dinki Yadda Kikeso D...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Meerah's Cuisine
at : November 7, 2025
Step:
Ki kwaba flour and water ki mulmula sai kisa a ruwa kaman dan wake. Ki barshi ya tafasa na minti 20. Sai kisa manja kiyi garnishing dinki yadda kikeso da albasa, tumatir da tattasai. Kisa yaji da maggin ki