Yanda ake whipped cream

Source : Da Farko Zaki Sa Kwanon Da Zakiyi Amfani Da Shi Da Hakuran Mixer Dinki A Firigi Yayi Sanyi Sosaisai Ki Zuba Madara A Kwanon Ki Sa Whipped Cream Dinki Sh...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 29, 2026

Step:

  1. Da farko zaki sa kwanon da zakiyi amfani da shi da hakuran mixer Dinki a firigi yayi sanyi sosai

  2. Sai ki zuba madara a kwanon ki sa whipped cream Dinki shima Sai kita juyawa da mixer har Sai yayi kauri sai kisa filivo shiken Idan kinason zaki iya sa kala

    Yanda ake whipped creammatakin girki2 hoto Yanda ake whipped creammatakin girki2 hoto Yanda ake whipped creammatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Whipped cream na gari 1 kofi
  2. Madara me sanyi kofi daya
  3. filabo

Related Recipes

Awara

Awara

Lemon kankana

Lemon kankana

Bread

Bread

Samosa

Samosa

Butter Cookies

Butter Cookies

Gasheshshen kwai

Gasheshshen kwai

Plantain Omelette

Plantain Omelette

Tuwon madara

Tuwon madara