Source : Zaki Wanke Nama Ki Sa Maggi Spice Ki Sa Ruwa Ki Dafaidan Ya Dahu Kisa Manja Ki Soya Kisa Scotch Bonnet Ki Soya Kisa Ruwa Ki Zuba Daddawa Da Maggi Da Sal...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : October 9, 2026
Step:
Zaki wanke nama ki sa maggi spice ki sa ruwa ki dafa
Idan ya dahu kisa manja ki soya kisa scotch bonnet ki soya kisa ruwa ki zuba daddawa da maggi da salt sai ki rufe
Idan ya tafasa sai ki wanke rice kisa ki juya ki zuba albasa mai yawa sai ki jefa attarugu kurakura sai ki rufe ya dahu
Done and serve
Ingredients
Rice
Palm oil
Scotch bonnet
Maggi
Onion
Maggi
Daddawa
Nama
Related Recipes
Ayam kecap
Stick minced meat
Lemon pepper chicken pressure cooker and air fryer