Source : Da Farko Zaki Wanke Kifinki Da Veniger Da Gishiri Ki Wanke Tas Ki Tsane Saiki Dora A Faranti Ki Ajiye A Gefesaiki Samu Karamin Bowl Ki Zuba Mai Aciki Ki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : October 5, 2025
Step:
Da farko zaki wanke kifinki da veniger da gishiri ki wanke tas ki tsane saiki dora a faranti ki ajiye a gefe
Saiki samu karamin bowl ki zuba mai aciki ki sa gishiri badayawa ba saiki juya sosai
Ki dakko kifin kisa wuka ki dan yanka jikinsa kmr yanka uku shima dayan bayan ki yanka ki shafe wannan hadin mai ko ina yaji saiki ajiye a fridge ki barshi Yayi minti 30 ko awa daya
Ki zuba mai a kasko me fadi cokali uku saiki dakko kifin kisa aciki idan dayan gefen ya soyu saiki juya daya gefen idan yayi saiki sauke,ki samu kasko karami ki soya albasa da attaruhu ki soya sama sama kisa gashiri kadan saiki sauke saiki juye akan kifin
Sauce....zaki wanke carrot da green peas saiki dafasu,kiyi ommellate din egg saiki samu pan ki soya albasa da attaruhu sama sama
Saiki kawo carrot da green peas da kika dafa ki juye aciki saiki zuba sweat corn kisa gishiri da sugar kadan ki juya sosai
Saiki kawo egg din ki zuba aciki ki juya sosai shikenan mun gama sauce dimmu