Source : Waki Surfa Wake Ki Wanke Sai Ki Jikaidan Ya Jiku Sai Kisa Tattasai Da Attarugu Da Albasa Da Crayfish A Markadaidan An Markada Sai Kisa Manja Oil Da Magg...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 28, 2026
Step:
Waki surfa wake ki wanke sai ki jika
Idan ya jiku sai kisa tattasai da attarugu da albasa da crayfish a markada
Idan an markada sai kisa manja oil da maggi da curry da ruwa sai ki juya ki kulla