Source : Zaki Fere Dankalinki Ki Yankashi Sirara Saiki Wanke Ki Soya A Mai Bayan Ya Soyu Saiki Tsane A Colender Ki Yanka Albasa Kanana Ki Jajjaga Attaruhu Zaki ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : September 24, 2025
Step:
Zaki fere dankalinki ki yankashi sirara saiki wanke ki soya a mai bayan ya soyu saiki tsane a colender,ki yanka albasa kanana ki jajjaga attaruhu, zaki dora pan a wuta ki zuba mai kadan ki soya albasa da attaruhu sama sama saiki saka ginger garlic paste saiki saka maggi ki sa turmeric ki juya saiki kawo dankalin ki zuba aciki dama kin yan ka cabbage kin wanke saiki zuba ki juya sosai ki kawo kwai da kika siya ki zuba aciki bayan minti uku saiki sauke