Source : Zaki Jika Shinkafa Tuwo Ki Sai Wanke Shi Kisa A Pot Ki Zuba Ruwa Ki Daura A Wuta Idan Ya Kusa Tsotsewa Sai Rage Wuta Ki Sa Buhu Ki Rufe Da Murfi Idan Ki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 22, 2026
Step:
Zaki jika shinkafa tuwo ki sai wanke shi kisa a pot ki zuba ruwa ki daura a wuta idan ya kusa tsotsewa sai rage wuta ki sa buhu ki rufe da murfi idan kika yi haka zaki ga tuwo yayi taushi kuma yayi danko kaman sakwara idan ya tsotse sai ki tuka