Faten tsakin masara ll

Source : Zaa Wanke Kayanmiya A Jajjagasu Sai A Zuba Mai Cikin Tukunya A Dora A Wuta Abarshi Ya Yi Zafi Sai A Zuba Jajjagen A Soyasu A Zuba Maggi Curry Gishiri Ta...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 23, 2026

Step:

  1. Zaa wanke kayanmiya a jajjagasu sai a zuba mai cikin tukunya a dora a wuta abarshi ya yi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry gishiri tafarnuwa a gauraya sannan a zuba ruwan naman kaza a sake daurayewa sai a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a wanke tsakin a zuba cikin tukunyar sannan a rage wuta ya kasance a hankali yake dahuwa anayi kuma ana gauraya wa saboda kar ya kame a kasan tukunyar

  2. Idan akaga yayi kauri sai a dauko yankakken kuma wakakken alayyahu a zuba ciki a gauraya sai a sauke daga kan wuta zafin ciki shi zai dafa alayyahu din sannan a zuba


Ingredients

  1. 2 cups tsakin masara
  2. Ruwan naman kaza
  3. Alayyahu
  4. Maggi
  5. Tafarnuwa
  6. Albasa
  7. Attaruhu
  8. Curry
  9. Thyme
  10. Mai

Related Recipes

Crispy fried chicken

Crispy fried chicken

Fried plantain

Fried plantain

Kunun gyada

Kunun gyada

Puffs

Puffs

Lemon rice

Lemon rice

Farfesun ganda

Farfesun ganda

Pure bliss cookies 1

Pure bliss cookies 1

Coconut puff puff

Coconut puff puff