Source : Zaki Dafa Kaza Ki Tsane Ta Ki Soya Shi Sai Ki Sa Jajjagen Attarugu A Pan Ki Sa Mai Ki Soya Sai Kisa Kaza Ki Juya Kisa Maggi Da Albasa Mai Yawa Sai Ki Ba...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 21, 2025
Step:
Zaki dafa kaza ki tsane ta ki soya shi sai ki sa jajjagen attarugu a pan ki sa mai ki soya sai kisa kaza ki juya kisa maggi da albasa mai yawa sai ki bari yayi 2mins ki sauke
Ki zuba roman kaza a pot kisa food colour ki sa rice ki dafa ta ta dahu sai ki sauke ki ysnka carrot,green beans sai ki sa a pot kisa mai ki soya tare da kidney beans kisa kisa maggi da curry sai zuba rice ki juya su tare sai ki tayi har yayi 3mins sai ki sauke
Ki yanka cabbage kiyi grating carrot sai kisa a bowl ki sa mayonnaise