Source : Zaki Wanke Kaza Kisa Albasa Maggl Da Ginger Da Garlic Ki Markada Sai Kisa Daura A Wutaidan Ya Kusa Dahuwa Sai Ki Zuba Jajjagen Attarugu Da Tattasai Da A...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 20, 2026
Step:
Zaki wanke kaza kisa albasa maggl da ginger da garlic ki markada sai kisa daura a wuta
Idan ya kusa dahuwa sai ki zuba jajjagen attarugu da tattasai da albasa sai ki sa oil ki juya ki rufe