Kambusa

Source : Ki Hada Fulawa Maggi Baking Hoda Kori Mai Da Ruwa Ki Kwaba Sosai Ki Tafasa Nama Da Kayan Kamshi Saiki Daka A Turmi Ki Yanka Albasa Ki Soyata Sama S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 16, 2025

Step:

  1. Ki hada fulawa, maggi, baking hoda, kori, mai da ruwa ki kwaba sosai.

  2. Ki tafasa nama da kayan kamshi saiki daka a turmi. Ki yanka albasa ki soyata sama sama saiki, ki zuba nama, maggi, ataruhu, koren tattasai, kori. Sannan ki soya sama sama. Ki murza fulawa saiki cire shape din da kikeso ki zuba nama, ki rufe da folk. Sannan ki soya a mai mai zafi

    Kambusamatakin girki2 hoto Kambusamatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. 4 Fulawa Kofi
  2. Mai cokali 3
  3. 2 Maggi
  4. Baking hoda
  5. Kori kadan
  6. Ruwa
  7. Nama
  8. Albasa
  9. Maggi
  10. Kori
  11. Ataruhu
  12. Man suya
  13. Koren tattasai

Related Recipes

Soyayyen kayan ciki

Soyayyen kayan ciki

Ambrosia Salad

Ambrosia Salad

Seafood Linguine

Seafood Linguine

Nutella stuff bread

Nutella stuff bread

Chicken Triangles

Chicken Triangles

Glazed doughnuts

Glazed doughnuts

Best bach of fish EVER

Best bach of fish EVER