Source : Zaki Soya Jajjagen Ki Sai Zuba Ruwa Ki Wanke Dried Fish Din Ki Sosai Ki Zuba Kisa Maggi Da Curry Sai Ki Rufeidan Ruwan Ya Tafasa Sai Kisa Rice Da Albasa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 14, 2026
Step:
Zaki soya jajjagen ki sai zuba ruwa ki wanke dried fish din ki sosai ki zuba kisa maggi da curry sai ki rufe
Idan ruwan ya tafasa sai kisa rice da albasa da sweet potatoes din ki juya shi ki rufe har sai ya tsotse