Source : Zaki Bare Ginger Da Cocumber Ki Yanka Kanana Sai Kisa A Blender Ki Markada Yayi Laushisai Ki Tace Sai Ki Matsa Ruwan Lemon A Ciki Kisa Tiara Sai Kara Ru...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 13, 2025
Step:
Zaki bare ginger da cocumber ki yanka kanana sai kisa a blender ki markada yayi laushi
Sai ki tace sai ki matsa ruwan lemon a ciki kisa tiara sai kara ruwa ki dandana idan sugar banji ba sai ki kara