Source : Zaki Wanke Naman Akuya Kisa A Pot Kisa Maggi Curry Garlic And Ginger Albasa Sai Ki Daura A Wutaidan Ya Fara Nuna Sai Kisa Jajjagen Ki Na Su Attarugu Da ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 13, 2026
Step:
Zaki wanke naman akuya kisa a pot kisa maggi curry garlic and ginger albasa sai ki daura a wuta
Idan ya fara Nuna sai kisa jajjagen ki na su attarugu da mai kadan sai ki rufe ya nuna