Macroni and stew with salad

Source : Zaki Daura Ruwa A Pot Idan Ya Tafasa Sai Ki Sa Macaroni Da Salt Yayi Dan 5mins Sai Ki Wanke Shi Kisa Ruwa Kadan Ki Daura A Wuta Ya Kara Dahuwastew Zaki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 12, 2026

Step:

  1. Zaki daura ruwa a pot idan ya tafasa sai ki sa macaroni da salt yayi dan 5mins sai ki wanke shi kisa ruwa kadan ki daura a wuta ya kara dahuwa

  2. Stew: zaki markada kayan miya sai daura pot a wuta kisa mai ki soya kifi idan ya soyu sai ki sa kayan miya sai ki soya shi kisa ruwa kadan kisa maggi da curry da salt idan yayi sai ki sauke

  3. Salad :zaki yanka lettuce da tomatoes da onion sai ki wanke sosai da gishiri sai ki tsane


Ingredients

  1. Macroni
  2. Gishiri
  3. Onion
  4. water
  5. Lettuce
  6. Tomatoes
  7. Onion
  8. Kayan miya
  9. Maggi
  10. Curry
  11. Fish
  12. Oil

Related Recipes

Yakka

Yakka

Chocolate Cheese Panini

Chocolate Cheese Panini

Carrot juice

Carrot juice

Moz ka Meetha

Moz ka Meetha

Double decker daal tawa pizza

Double decker daal tawa pizza

Chocolate Cheese Sandwich

Chocolate Cheese Sandwich

Hash Browns

Hash Browns

Moong dal pakoda

Moong dal pakoda