Shawarma bread

Source : Zaki Sa Flour A Bowl Tare Da Yeast Da Salt Da Sugar Sai Ki Sa Oil Kadan Ki Kwaba Da Warm Water Kwabin Ba Mai Ruwa Ba Kuma Ba Mai Tauri Kaman Na Breadsai...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 12, 2026

Step:

  1. Zaki sa flour a bowl tare da yeast da salt da sugar sai ki sa oil kadan ki kwaba da warm water kwabin ba mai ruwa ba kuma ba mai tauri kaman na bread

  2. Sai ki rufe da towel for about 15 mins

  3. Sai ki fara gutsurowa kina rolling sosai yayi fale fale sai ki daura pan a wuta ki na kasa wa


Ingredients

  1. Flour
  2. Yeast
  3. Salt
  4. Sugar
  5. Warm water
  6. Oil little

Related Recipes

Suran Curry

Suran Curry

Tape ketan tanpa pewarna buatan

Tape ketan tanpa pewarna buatan

Matar mushroom

Matar mushroom

Farmhouse pizza

Farmhouse pizza

Roasted Chickpeas

Roasted Chickpeas

Stuff cheese bhaji pav

Stuff cheese bhaji pav

Nankhatai

Nankhatai

Cabbage salad

Cabbage salad