Kosai

Source : Zaki Surfa Wake Ki Wanke Shi Ki Zuba Tattasai Attarugu Albasa Sai Ki Kai Markade Idan An Kawo Ki Buga Shi Sosai Sai Kisa Ajino Da Egg Da Dan Gishiri Ki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 11, 2026

Step:

  1. Zaki surfa wake ki wanke shi ki zuba tattasai,attarugu,albasa sai ki kai markade idan an kawo ki buga shi sosai sai kisa Ajino da egg da dan gishiri ki ta bugawa sai ki fara suya zaki ga kosai ki yayi kyau sosai ga dadi


Ingredients

  1. Wake
  2. Attarugu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Oil
  6. Ajino
  7. Egg
  8. Salt

Related Recipes

Moong salad

Moong salad

Panori

Panori

Loaded Pesto Rosso

Loaded Pesto Rosso

Coloured ice tea lassi

Coloured ice tea lassi

Peas Paneer

Peas Paneer

Cashew Milk Shake Vegan

Cashew Milk Shake Vegan

Mushroomy-Cheesy Pie

Mushroomy-Cheesy Pie

Homemade Flax  Almond Crackers

Homemade Flax Almond Crackers