Source : Zaki Yi Per Boiling Waken Ki Ya Kusa Dahuwa Sai Ki Tsane Shi Ki Daura Pot A Wuta Kisa Jajjagen Kayan Miya Da Nama Soyyaye Ki Dan Soya Kisa Ruwa Kadan Sa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 10, 2026
Step:
Zaki yi per boiling waken ki ya kusa dahuwa sai ki tsane shi ki daura pot a wuta kisa jajjagen kayan miya da nama soyyaye ki Dan soya kisa ruwa kadan sai kisa kayan kamshi da maggi curry sai kisa waken ki juya idan ya kusa tsotsewa sai kisa alaiyahu