Source : Zaki Jika Aya Idan Ya Jiku Sai A Sa Dabino Da Kwakwa Da Dankali Hausa Da Kayan Kamshi Sai A Markada Sai Asa Madara Da Sugar Sai A Sa A Freeze
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
Zaki jika aya idan ya jiku sai a sa dabino da kwakwa da dankali Hausa da kayan kamshi sai a markada sai asa madara da sugar sai a sa a freeze