Awara doya

Source : Zaki Fere Doya Ki Ki Wanke Sai Kiyi Grating Sai Kisa A Bowl Kisa Egg Guda 4 Sai Maggi And Curry Jajjagen Attarugu Da Tattasai Sai Ki Juyasai Ki Kulla Sh...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 9, 2026

Step:

  1. Zaki fere doya ki ki wanke sai kiyi grating

    Awara doya recipe step 1 photo Awara doya recipe step 1 photo
  2. Sai kisa a bowl kisa egg guda 4 sai maggi and curry jajjagen attarugu da tattasai sai ki juya

    Awara doya recipe step 2 photo
  3. Sai ki kulla shi a Leda fara

    Awara doya recipe step 3 photo
  4. Sai ki dafa shi idan ya dahu sai ki sauke ki bude shi ya sha iska sai ki yanka shi

    Awara doya recipe step 4 photo Awara doya recipe step 4 photo
  5. Sai ki kada kwai guda 4 kisa maggi sai ki daura mai ki fara soyawa idan yayi sai ki juya dayan side din

    Awara doya recipe step 5 photo Awara doya recipe step 5 photo Awara doya recipe step 5 photo
  6. Done


Ingredients

  1. half Doya
  2. 8 Egg
  3. Jajjagen attarugu da tattasai
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Leda fara

Related Recipes

Instant Bread Pastry/Cake

Instant Bread Pastry/Cake

Kadamba sadam

Kadamba sadam

Lemon pickle

Lemon pickle

3 Ingredient 3 Minute Lunch Flatbreads

3 Ingredient 3 Minute Lunch Flatbreads

Gobi65

Gobi65

Kiwi Lemonade

Kiwi Lemonade

Dill dipping Sauce

Dill dipping Sauce