Source : Zaki Yanka Doya Kiyi Shape Da Kike So Sai Kisa Sugar Ki Dafa Tastew Zaki Daura Pan A Wuta Kisa Oil Da Jajjagen Kayan Miya Ki Dan Soya Saki Sa Ruwa Kis...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 9, 2026
Step:
Zaki yanka doya kiyi shape da kike so sai kisa sugar ki dafa ta
Stew : zaki daura pan a wuta kisa oil da jajjagen kayan miya ki Dan soya saki sa ruwa kisa kifi bushashshe ki gyara shi da kyau kisa maggi curry sai ki rufe kifin ya nuna sai kisa ugu kadan
Ingredients
Yam
Maggi
Jajjagen tattasai da attarugu da albasa
Fish bushashshe
Curry
Ugu
Salt
Related Recipes
Mango cream
Tumis Jagung Cabe Hijau
Indomie tofu
Cheese Angoori
Freshly baked Butter Cookies
Red pepper mushroom cajun chicken thighs
Crunchy tuna wraps
Pessrattu Dosa aka Moong Dal Dosa with allam Chutney