Boiling yam and fish stew with ugu

Source : Zaki Yanka Doya Kiyi Shape Da Kike So Sai Kisa Sugar Ki Dafa Tastew Zaki Daura Pan A Wuta Kisa Oil Da Jajjagen Kayan Miya Ki Dan Soya Saki Sa Ruwa Kis...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 9, 2026

Step:

  1. Zaki yanka doya kiyi shape da kike so sai kisa sugar ki dafa ta

  2. Stew : zaki daura pan a wuta kisa oil da jajjagen kayan miya ki Dan soya saki sa ruwa kisa kifi bushashshe ki gyara shi da kyau kisa maggi curry sai ki rufe kifin ya nuna sai kisa ugu kadan


Ingredients

  1. Yam
  2. Maggi
  3. Jajjagen tattasai da attarugu da albasa
  4. Fish bushashshe
  5. Curry
  6. Ugu
  7. Salt

Related Recipes

Pan Baked Fruit Jam Tart

Pan Baked Fruit Jam Tart

Wood apple chutney

Wood apple chutney

Fulka

Fulka

Dal makhani chawal

Dal makhani chawal

Sooji appams

Sooji appams

Nutella Banana French Toast Roll-ups

Nutella Banana French Toast Roll-ups

Thepla

Thepla

Dum Aloo

Dum Aloo