Source : Zaki Fere Plantain Sai Ki Dafa Tazaki Zuba Jajjagen Kayan Miya A Pot Sai Kisa Oil Ki Soya Sosai Sai Kisa Ganda Da Maggi Da Curry Sai Zuba Ugu Sosai Sai ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 10, 2026
Step:
Zaki fere plantain sai ki dafa ta
Zaki zuba jajjagen kayan miya a pot sai kisa oil ki soya sosai sai kisa ganda da maggi da curry sai zuba ugu sosai sai ki juya kisa rage wuta sai yayi steaming ba a sa ruwa